阿土伯 股海心法

阿土伯 股海心法 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from 阿土伯 股海心法, Financial planner, Neihu District.

MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI ALH MUHAMMAD SA'AD ABUBAKAR 111 YA KARRAMA MALAM YA'U DANDA A FADARSA.Mai Alfarma Sarkin Musu...
28/10/2017

MAI ALFARMA SARKIN MUSULMI ALH MUHAMMAD SA'AD ABUBAKAR 111 YA KARRAMA MALAM YA'U DANDA A FADARSA.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh Muhammad Sa'ad Abubakar 111 Ya karrama Malam Ya'u Mohammad Danda da shedar MALANTA. Shedar wadda tasami halartar Maigirma Mataimakin Gwamnan Jihar Sokoto Alh Ahmad Aliyu da tawagarsa. Wannan ya faru ne lokacin gaisuwar ta'aziyar Wazirin Sokoto.

A jawabin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Yace" Ina sheda muku na tabbatar da Malam Ya'u A matsayin Malami daga yau wanda zai kirashi, ya kirashi MALAM YA'U DANDA na soke ku kirashi da sunan Honourable ko S A ko Alhaji, A'A kukirashi MALAM YA'U na tabbatassai. Sarkin Musulmi Yace ga kyauta inbaka kaje ka duba ka kara ilimi.

Mai Martaba Ya bashi wani littafi na jawabbanda yayyi wajan tarukka cikin Nigeria da wasu kasashen duniya.
Allah Ya kara Daukaka Mal. Ya'u Mohammad Danda, Ya Kara Yimishi Jagora. Muna Taya Shi Murna.

27/10/2017.

Jumu'at Mubrak daga Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman.
15/09/2017

Jumu'at Mubrak daga Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman.

The best local chairmen we ever had in the history of Sokoto South LG. Hon Aminu Sani Liman and Hon Ya'u Muhammad Danda,...
09/09/2017

The best local chairmen we ever had in the history of Sokoto South LG.
Hon Aminu Sani Liman and Hon Ya'u Muhammad Danda, May Almighty Allah Guide them and Protect them from evil.

Barka da Sallah
01/09/2017

Barka da Sallah

Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman Na Mika Sakon Gaisuwar Ta'aziyar sa ga Maig...
16/07/2017

Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman Na Mika Sakon Gaisuwar Ta'aziyar sa ga Maigirma Senata Aliyu Magatakarda Wamakko ( Sarkin Yamman Sokoto ) Kan Rashin Kanenshi Margayi Hon Abdullahi Muhammad ( Speaker).
Ya Roki Allah Shi Gafarta Masa Ya Yafe Dukkan Kura-Kuransa, Ya Kuma Ba Iyalansa Jurewar Wannan Rashin Ameen.

Barka da Shanruwa daga Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman. Allah Shi Amshi Duk...
08/06/2017

Barka da Shanruwa daga Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman. Allah Shi Amshi Dukkan Ibadodin mu Ameen.

May Allah Protect our able chairman
12/05/2017

May Allah Protect our able chairman

Hon Aminu Sani Liman, Hon Ya'u Muhammad with some councillors and well wishers.
08/05/2017

Hon Aminu Sani Liman, Hon Ya'u Muhammad with some councillors and well wishers.

Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman Na Taya murna ga tsohon shugaban karamar hu...
06/05/2017

Maigirma Shugaban Karamar Hukumar Mulkin Sokoto Ta Kudu Hon Aminu Sani Liman Na Taya murna ga tsohon shugaban karamar hukumar mulkin sokoto south Hon Ya'u Muhammad Danda ( Assahibul Taqwa ) Murna rantsuwa k**a aiki a matsayin Mai ba Gwamna shawara da Maigirma Gwamnan Jihar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal CFR ( Mutawalen Sokoto ) yayyi a fadar gwamnatin jihar sokoto a yau Jumu'ah 05-05-2017.
Allah Shine ya sanya alheri.

Amadadin shuwagabani da membobin wannan Team na Team Danliman muna taya Hon Ya'u Muhammad Danda, Hon Sanusi Ibrahim Dan ...
21/04/2017

Amadadin shuwagabani da membobin wannan Team na Team Danliman muna taya Hon Ya'u Muhammad Danda, Hon Sanusi Ibrahim Dan Fulani da Alh Sama'ila Aliyu Sokoto murna ga wannan matsayi da Maigirma Gwamnan Jihar Sokoto, Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal CFR ( Mutawalen Sokoto ) ya basu. Muna yi musu fatan alheri, tare da rokon Allah Shi Kyauta Ya basu ikon sauke wannan nauyin lafiya.

Signed:- Musa Andiye
Chairman

Address

Neihu District

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 阿土伯 股海心法 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share