03/05/2026
# Koyon trading a kyauta
Aslm jama'a maxa da mata
Barka da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lpy Allah yasa haka amin,
Wannan kungiya mai albarka ta (African Facebook Friends Association of Nigeria 🇳🇬 AFFA NIGERIA), tashiya tsaf domin sharewa members da magoya bayanta hawayensu ta hanyar Bude free class na koyon kasuwan cin zamani wato forex trading, Crypto trading, binary trading e.t.c
Al'umma wannan kafa mai albarka gawata dama ga kowa da kowa ga al'ummar arewacin Nigeria,
Sauda yawa wasu suna son koyan trading amma basuda halin shiga to albishirin ku ga dama tasamu da Wanda bashi da halin ,shiga dakuma me kokonto, da me karyatawa, dukka muna basu dama ,
Zamu fara karatu 01/06/2026 insha Allah gaduku me bukata ze iya tora WhatsApp message tawannan number kamar haka 0701 204 8281 ko kuma ya dannan link din da yake kasan wannan sako domin shiga group din kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/GtLFGknh2vUGLr3GazZ5sL?mode=gi_t
Semungiku
Daga C.E.O na Affa Nigeria