Nasir Sabo Idris Galadiman Baura

Nasir Sabo Idris Galadiman Baura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasir Sabo Idris Galadiman Baura, Tax preparation service, Dutse, Jigawa.

JIGAWA STATE INTERNAL REVENUE SERVICEKungiyar nan ta wayar da kan al'umar jihar Jigawa akan biyan haraji wacca aka bude ...
16/11/2023

JIGAWA STATE INTERNAL REVENUE SERVICE

Kungiyar nan ta wayar da kan al'umar jihar Jigawa akan biyan haraji wacca aka bude a ranar 9th ga watan Nuwamba, wato (JEET) ta fara gudanar da aikinta.

A karkashin jagorancin me girma Malam Nasir Sabo Idris FCA, kungiyar nan wato (JEET) ta fara gudanar da aikin ta ranar Laraba, Domin karawa masu biyan harajin jihar azama da tsaftace biyan haraji.

Kungiyar (JEET) anyi ta ne domin wayar da kan al'umar jihar Jigawa gurin biyan kudin haraji wanda hakan yanada matukar amfani ga 'yan jihar domin gudanar da ayyukan da ya shafi dan talaka da me kudi na jiharJigawa.

JIGAWA STATE INTERNAL REVENUE SERVICE JIRSA kokarin da take domin ganin ta bukansa kudin shiga na jama'ar jihar jigawa, ...
10/11/2023

JIGAWA STATE INTERNAL REVENUE SERVICE JIRS

A kokarin da take domin ganin ta bukansa kudin shiga na jama'ar jihar jigawa, hukumar JIRS a karkashin sahalewar Nasiru Sabo Idris ta kafa wani kwamati na musamman wanda tayi wa lakabi da "JEET".

A cewar hukumar ta JIRS, ta bude wannan kwamati ne domin tabbatar da wayar da kan al'umar Jigawa akan dimbin alfanun da yake da akwai wajen biyan haraji.

Burin hukumar shine tabbatarwa da mutane cewar, duk wani kobo da s**a bayar, gwamnati zatayi tasarifi da kudin wajen samar da ababen more rayuwa ga dan me karas da dan me yalo.

Da zarar kunga jami'ai daga hukumar JIRS da tambarin JEET na wayar da kanku ne akan haraji, ku sani manufar wannan aikin shine kawo cigaban mu a matsayin mu na jiha sabuwar duniya da take kamshin dan goma.

Jinjina ga His Excellency Umar Namadi Danmodi abisa bawa shugaban hukumar JIRS Nasiru Sabo Idris dama domin dawo da martabar jihar jigawa a idon duniya.

Nasir Sabo Idris

Abdullahi Lamido Sulaiman.

Dear Jigawa State Taxpayers, It's pertinent to note that, it pays to pay tax.Why?Because, your tax is the key to economi...
06/11/2023

Dear Jigawa State Taxpayers, It's pertinent to note that, it pays to pay tax.

Why?

Because, your tax is the key to economic and social development, especially now that there is an accountability in terms of how your hard-earned money is being managed by Nasir Sabo Idris under the watchful eyes of his Excellency the executive governor of Jigawa State Malam Umar Namadi.

Internal Revenue of Jigawa State
06/11/2023

Internal Revenue of Jigawa State

Address

Dutse
Jigawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasir Sabo Idris Galadiman Baura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share